Accessibility Settings

color options

monochrome muted color dark

reading tools

isolation ruler

Idan kuna amfani da bayanan da ke hade da yankunan da aka samo su, wadannan shawarwarin za su iya taimakawa wajen yin nazarin bayanan ta yin amfani da taswira.

Fasahohin da aka fi yin amfani da su wajen tsara taswira a dakunan labarai su ne ArcGIS daga Esri (Wanda ke baiwa ‘yan jarida zabin samu kyauta) da kuma budadden shirin QGIS.

Wadansunsu kuma suna da kyau wajen sa hotuna amma sun sanya sashin hotunan taswira daban.

Visualizing Data On Maps Truthfully/ Ganin bayanai a kan taswira cikin gaskiya da aminci Kasida ce da Inga Schlegel da Johannes Kröger daga jami’ar Hafencity a Hamburg, Jamus suka gabatar a GIJC19.

Datajournalism.com na bayar da darussa ta yin amfani da fasahohin QGIS da CartoDB a karkashin jagorancin Maarten Lambrechts.

JEO wata dabara ce da Gustavo Faleiros ya kirkiro wa shafukan da ke amfani da bayanan da ke dauke da yankunan da su ka fito. Yak an taimakawa kafofin yada labarai da marubutan da ke amfani da taskokin blog da ma kungiyoyi masu zaman kansu wajen wallafa bayanai da taswirorin dijital. Ana iya samun karin taimako a nan/here.

Mapping for Stories: A Computer Assisted Reporting Guide/ Taswira dan labarai: Jagora kan rubuta labarai tare da tallafin komfuta (2017) Wannan littafi ne na koyon amfani da QGIS wajen yin nazarin taswirori kuma yana hade da misalai. Marubutan sun hada da Jennifer Lafleur, David Herzog, Charles Minshew kma suna koya ‘yan jarida masu yin bincike mai zurfi GIS. Da aka fara wallafa littafin an yi shi ne a kan ArcGIs da ESri. (Ana iya saye a shafin IRE)

Mark Monmonnier ya na da litattafai da yawa a kan taswira a ciki har da How to Lie with Maps/ yadda ake karya da taswira wanda aka buga karo na uku yanzu (2018) (Ana iya saye)

Republish our articles for free, online or in print, under a Creative Commons license.

Republish this article


Material from GIJN’s website is generally available for republication under a Creative Commons Attribution-NonCommercial 4.0 International license. Images usually are published under a different license, so we advise you to use alternatives or contact us regarding permission. Here are our full terms for republication. You must credit the author, link to the original story, and name GIJN as the first publisher. For any queries or to send us a courtesy republication note, write to hello@gijn.org.