Accessibility Settings

color options

monochrome muted color dark

reading tools

isolation ruler

Topic

Jaridar Bayanai

10 posts

Albari

Bayanai a aikin Jarida: Taswira

Idan kuna amfani da bayanan da ke hade da yankunan da aka samo su, wadannan shawarwarin za su iya taimakawa wajen yin nazarin bayanan ta yin amfani da taswira. Fasahohin […]

Albari

Bayanai a aikin Jarida: Nemo Bayanai

Scraping kalma ce ta turanci da ke nufin amfni da wata fasaha wajen tsara shirin da zai iya gano bayanan da ake nema ya kuma dauko su daga shafukan da […]

Albari

Bayanai a aikin Jarida: Farawa – Shawarwari

Wadannan bayanai na kyauta za su taimakawa duk wanda ke fara aiki da irin wadannan bayanan a karon farko. Jagora na hadin gwiwa wajen Data Journalism: Wannan littafin shawarwarin da […]

Albari Albari

Bayanai a aikin Jarida: Amfani da R

R na daya daga cikin fasahohin da aka fi amfani da su wajen tsabtace alkaluma da kuma bayanan da ake sanyawa cikin hoto. Duka the R program da R-Studio suna […]

Albari Shafin Shawara Shafin Shawara

Bayanai a aikin Jarida: Farawa – Litattafai

  Aikin jaridan da ke mayar da hankalin kan bayanan da ake tattarowa daga yanar gizo batu ne da ke sauyawa kullun. Dan haka ne GIJN ke sabunta bayanan da […]