Topics
Bayanai a aikin Jarida: Nemo Bayanai
Read this article in
Scraping kalma ce ta turanci da ke nufin amfni da wata fasaha wajen tsara shirin da zai iya gano bayanan da ake nema ya kuma dauko su daga shafukan da ke yanar gizo. Ga wasi daga cikin hanyoyin da za’a iya amfani da su wajen samo bayanai daga shafuka ko da kuwa illimin mutun a wannan fanni kalilan ne.
Wannan chapter/babin daga cikin littafin shawarwari dangane da bayan aikin jarida na daya wato The Data Journalism Handbook 1 na da shawrwari kan scraping da ma misalai.
Journocode (2019) Yan a bayar da bayanai a takaice dangane da scraping ko kuma neman bayanai. Wata kungiyar ‘yan jarida da kwararru a fannin fasaha a Jamus ne su ka hada shi.
Samantha Sunne ta bayyana ginshikan scraping a cikin wannan kasidar/presentation da ta gabatar. Yana kuma dauke da wsu adiresoshin shafukan da za’a iya samun karin bayani kan wuraren da za’a iya fara scraping, musamman ga wadanda suka kasance sabin shiga wajen amfani da wannan salon.