Accessibility Settings

color options

monochrome muted color dark

reading tools

isolation ruler

Albari

Albari

Topics

Bayanai a aikin Jarida: Amfani da R

Read this article in

R na daya daga cikin fasahohin da aka fi amfani da su wajen tsabtace alkaluma da kuma bayanan da ake sanyawa cikin hoto. Duka the R program da R-Studio suna kyauta. Ga wadansu litattafan da za’a iya karantawa dan samun karin bayani. Yawancin wadanda ke da shaguna a yanar gizo an sanya su a karkashin “Training Courses” ko kuma “Darussa” suna bayar da darussan kyauta ko kuma kudin babu yawa.

Datajournalist.com na bayar da gabatarwa ga R a karkashin jagorancin ‘yar jarida kuma bajamushiya Marie-Louise Timcke,

How Do I? / Yaya zan yi? Wannan shafi ne da ke tafiya daura da littafin Sharon Machlis Practical R for Mass Communication and Journalism.Littafin kyauta ne, kuma idan ba’a so a karanta baki daya ana iya binciken batutuwan da ake so sai shafukan su fito,

Intro to R darasi ne daga tsohon dan jaridan Amurka a fannin bayanai Ron Campbell

Practical R for Mass Communication and Journalism (2018) wanda Sharon Machlis ta rubuta. Wannan zai taimaka wa sabon shiga wajen amfani da R a dakunan labarai, tunda yana zuwa ne daga wadda ta dade tana amfani da shi a dakunan labarai. Akwai babi shidda kyauta a intanet.

MaryJo Websters training Materials/Makaman aikin MaryJo Webster Duk wadannan kayayyaki ne da za’a iya amfani da su wajen koyon aikin da farko.

R for Data Science (2016, wanda ke shafukan intanet an sabunta a 2018) wanda Garrett Grolemund da Hadley Wickham suka rubuta na da kayatarwa sosai kuma zai taimakawa duk wanda ke sha’awar amfani da dakin litattafan Tidyverse domin ganin bayanai da ma yin nazarinsu. Wickham kwararre ne kan lambobi da alkaluma wanda kuma dan asalin kasar New Zealand ne amma yana zaune a jami’ar Rice da ke Texas. Grolemund masanin kimiyar bayanai ne kuma babban mai koyarwa na Rstudio. Ana iya sayen littafin amma kuma kyauta ne a intanet.

Wannan shafin na kunshe da kayayyakin horaswa daga dan jaridan Amirka mai amfani da bayanai Andrew Ba Tran. Tran ne kuma ya kirkiro horaswar MOOC Training a R.

Wannan labarin Tiwitan (2019) na dauke da bayanai da yawa dangane da R. Da farko R-Ladies Global ne suka kula da shi, wato kungiyar da ke wakilai a duniya baki daya wadda kuma ke da rajin tabbar da bunkasar jinsi daban-daban a al’ummar masu amfani da R.

Republish our articles for free, online or in print, under a Creative Commons license.

Republish this article


Material from GIJN’s website is generally available for republication under a Creative Commons Attribution-NonCommercial 4.0 International license. Images usually are published under a different license, so we advise you to use alternatives or contact us regarding permission. Here are our full terms for republication. You must credit the author, link to the original story, and name GIJN as the first publisher. For any queries or to send us a courtesy republication note, write to hello@gijn.org.

Read Next