Albari
Bayanai a aikin Jarida: Nemo Bayanai
Scraping kalma ce ta turanci da ke nufin amfni da wata fasaha wajen tsara shirin da zai iya gano bayanan da ake nema ya kuma dauko su daga shafukan da ke yanar gizo. Ga wasi daga cikin hanyoyin da za’a iya amfani da su wajen samo bayanai daga shafuka ko da kuwa illimin mutun a […]
Albari Shafin Shawara
Bayanai a aikin Jarida: Tarukan karawa juna sani da horaswa dangane da amfani da bayanai a aikin Jarida
Akwai mai neman hanyoyin inganta illimi a fannin alakluma da lissafi? Wadannan shafukan suna koyar da jama’a kyauta ko kuma a farashi mai rahusa. Kuma akwai darussan a hotunan bidiyo dangane da batutuwa daban-daban da harsuna ma haka. Kuna iya duba shafin GIJN a Youtube domin samun irin wadannan darussan kyauta. Code Academy/Makarantar Code – Wannan na bayar […]
Albari
Bayanai a aikin Jarida: Farawa – Shawarwari
Wadannan bayanai na kyauta za su taimakawa duk wanda ke fara aiki da irin wadannan bayanan a karon farko. Jagora na hadin gwiwa wajen Data Journalism: Wannan littafin shawarwarin da ProPublica ta wallafa a 2019 ya duba batutuwan da suka hada da: Ire-iren hadin gwiwar da za’a iya yi a dakunan labarai da yadda ya […]
Albari
Sustainability: Introduction/ Dorewar hanyoyin samun kudin tafiyar da kafafen yada labarai masu zaman kansu : Gabatarwa
Aikin jarida na masu zaman kansu ya cigaba da bunkasa a hanakali na tsawon shekaru 20 yanzu, bisa dalilan da aka riga aka yi bitansu, wadanda suka hada da mutuwar samfuran kasuwanci na gargajiya, da zuwan sauyi a yanayin fasahohi da ma yadda aikin jarida mai sahihanci ke samun tallafi duk da irin rikicin da […]
Albari Albari
Working with Whistleblowers/ Aiki da masu fallasa bayanan sirri
Whistleblowers ko kuma masu fallasa bayanan sirri – ma’aikata wadanda ke fallasa haramtattun ayyuka da karbar cin hanci da rashawa – suna da mahimmanci wajen samo irin bayanan da ‘yan jarida ke bukata. Daga inda suke aiki cikin gwamnatoci, kamfanoni da sauran kungiyoyi za su iya bayar da hujjoji da irin alamun da ake bukata […]
Albari
Legal Defense/ Kariya a fannin shari’a
Duk fadin duniya, dokokin da suka shafi ‘yancin ‘yan jarida na fadan albarkacin baki da samun bayanai, kullun cikin sauyawa suke – kuma samun rauni a jiki ko a fanin kudi su ne mafi yawa a cikin matsalolin da ‘yan jaridar su ka saba fuskanta. Dan haka sanin cewa akwai kungiyoyin da suka amince su […]
Albari
Emergency Aid for Journalists/ Agajin Gaggawa ma ‘Yan Jarida
Abokan aikinmu da ke fuskantar barazana a duniya. Tun shekarar 1992, an kashe dubban ‘yan jarida sannan wasu dubban kuma sun fiskanci farmaki, tsoratarwa da hukuncin dauri, da fitina. Akwia kungiyoyi da dama da ke bayar da agajin gaggawa duk sadda dan jarida ke fiskantar hatsari. Irin taimakon da suke bayarwa sun hada da magunguna, […]
Albari
Finding Expert Sources/ Samun kwararrun majiyoyi
Kuna neman majiyoyi? Samun kwararru a wani fanni na musamman yawanci da shi ne ake fara labari. GIJN ta gudanar da bincike kan shawarwari da dama dangane da kwararrun majiyoyi. Bayan da aka cire wadanda aka daina yayinsu, da wadanda suke tattare sarkakiya da ma wadanda na talla ne kadai, mun samu kadan wadanda za’a […]
Albari
Tips for Donors/ shawarwari ga masu bayar da tallafin kudi
Ba yau be masu tallafawa aikin jarida suka fara sha’awar labaran da su dadada wa jama’a ba. Jaridun da ke rayuwa kan tallafi kadai irinsu National Geographic da Mother Jones sun yi shekaru gommai ana karantawa. Gidauniyar farko da aka yi dan tallafawa bincike mai zurfi a aikin jarida an kafa ta ne a shekarar […]