Albari
Bincike Mai Zurfi a aikin Jarida: Yadda ake gabatar da tayin labarai
Tayin rahotannin da babu tabbas ko kuma suna dauke da batutuwa masu sarkakiya sun fi wahala saboda suna bukatar yarda tsakanin bangarorin biyu. Bugu da kari, kudin da za’a kashe wajen yin irin binciken na da yawa, kuma ba lallai ne kwalliya ta biya kudin sabulu ba. Yana da wahala a iya kimanta lokaci da […]