Accessibility Settings

color options

monochrome muted color dark

reading tools

isolation ruler

Topic

Ilimin Bincike

19 posts

Albari

Tips for Donors/ shawarwari ga masu bayar da tallafin kudi

Ba yau be masu tallafawa aikin jarida suka fara sha’awar labaran da su dadada wa jama’a ba. Jaridun da ke rayuwa kan tallafi kadai irinsu National Geographic da Mother Jones sun yi shekaru gommai ana karantawa. Gidauniyar farko da aka yi dan tallafawa bincike mai zurfi a aikin jarida an kafa ta ne a shekarar […]

Albari

Special Topics /Batutuwa na musamman: Micropayments/Biya kadan-kadan

Abin da ya sa tsarin biyan kudi kadan-kadan bai mutu ba Hanyoyin jan hankalin masu karanta labaran da aka sanya a yanar gizo har su so biyan kudi – daga biya kadan har ziwa biyan kudade a soshiyal mediya. Kawancen Editocin Duniya. (Global Editors Network) A Winnipeg na kasar Canada biyan kudi kadan ba ya […]

Albari

Wasu hanyoyin samun kudaden shiga: Podcasts/ shirye-shiryen saurare kan yanar gizo

Hanyoyi 8 da mawallafa za su iya samun kudi da shirye-shiryen Podcast. Jagoran mawallafi kan podcast: Sauke rahoton. Samun tallafi dan shirye-shiryen rediyo da na saurare kan yanar gizo. Makomar shirye-shiryen podcast it ace zamar da sun a biya – Darussa daga tarihin kafofin yada labarai Da manyan taurari a fanin fina-finai da nishadi da […]

Albari

Commercial Revenue: Advertising/ Samun kudaden shiga daga hada-hadar kasuwanci: Talla

Tsarin tallar da ya lilace ya kan baiwa masu aikata miyagun ayyuka damar satan bayanai cikin sauki Tallace-tallace na dijital a Amirka ya wuce billiyan 100 na dalar Amirka a shekarar 2018 – Tech Crunch Binciken hanyoyin samun kudi a yanar gizo Mozilla Shawarwari kan fasahar talla Tow Center ‘Yan jarida na shakkun fasahohin talla […]

Albari

Sustainability: Perspective – Case Studies / Dorewa- Misalai

Darussan sauyi daga tsoffin hanyoyin yada labarai zuwa dijital: Shawarwari kadan daga nahiyar Asiya (2021) Tasirin amfani da sabbin dabaru wajen rubuce-rubuce a yanar gizo: Fitattaun misalai 5 COVID-19 ya ta’azara rikicin dorewar kafafen yada labara a Afirka ta Kudu Watanni biyu, karin farashi na sa kai da kashi 30 cikin 100 da karuwan masu […]

Albari

Sustainability: Perspective – More Reading/ Kimantawa – karin abubuwan karantawa

Dalilin da ya sa kafofin yada labarai na yankuna ke fiskantar matsala da hanyoyin sayen labarai a yanar gizo ko kuma digital subscriptions Tallafawa aikin jarida da kudin gwanati: Birgimar hankaka ‘Yan jarida na fiskantar hadari a kokarinsu na sanya ido kan ayyukan gwamnati, aiki mai mahimmancin gaske wanda ya dace a samar da gidauniya […]

Albari

Samun gudunmawa daga jama’a: Misalai (Crowdfunding: Case Studies)

Yadda kafar yada labaran the correspondent ta tara milliyan biyu da rabi na dala ($2.5m) cikin kwanaki 29 Engaged Journalism. Kafar tara wa ‘yan jarida gudunmawa daga jama’a ta sami lambar yabo na kasancewa gwarzo a masana’antan fasaha da kafafen yada labarai a kasidar kasuwanci na kasar New Zealand mai suna New Zealand Herald. Kafar […]

Albari

Tara Kudi: Karin abubuwan karantawa (Fundraising: More Reading)

Masu tallafawa kafafen yada labarai a Jamus na karuwa Idan aka yi tayin kudi, mu kan saurara: Yadda dakunan labarai 8 asu zaman kansu suka yi nasarar kara yawan tallafin da suke samu Masu bayar da kudin aikin jarida: Kasida ce mai fitowa wata-wata, da bayanai kan wadanda ke jagorantar sauyin da ake yi a […]

Albari

Tara kudi: Mahimman Abubuwan da suka dace a karanta (Fundraising: Essential reading)

Tara kudi dan farawa ko inganta kafafen bincike na aikin jarida masu zaman kansu na da kalubale. Tallafi da kyautan da ake samu daga kungiyoyi da mutanen da ke bayar da tallafi kafa daya ce kadau. Ga wasu shawarwari daga wadanda suka shahara wajen tara kudi: SABO: MediaDev shawarwari na tara kudi (2021) Shawarwari: Bincike […]