Commercial Revenue: Subscription/Paywall/ Samun kudaden shiga daga hada-hadar kasuwanci: Biyan kudi
Hanyoyi 7 da COVID ya yi tasiri kan dabarun da ake amfani da su wajen biyan kudi don labarai.
Watakila tsarin biyan kudi ba zai yi muku aiki ba
Yadda kasidar Economist ta ninka yawan mutanen da ke biya sau uku ta yin amfani da manhajan LinkedIn
Yadda dakunan labarai za su yi kara yawan masu sayen labarai wurinsu da ma’amala da su Lens Fest
Chartbeat ya shafe sa’o’i 400 yana nazarin hanyar sayen labarai na subscription – Ga abin da muka gano. Digital Content Next
Zuba jari a hanyar biyan kudi na subscripzion zai kawo bunkasa na kashi 2000 cikin 100 – International New Media Association