Sustainability: Perspective – Essential Reading/ Kimantawa – Mahimman abubuwan karantawa
Akwai mahimman rahotanni da suka bayar da ra’ayoyi masu kyaun gaske dangane da sha’awar kirkiro cibiyoyin da za su tallafawa bincike na aikin jarida. Ga mahimmai daga cikin su:
Starting a Nonprofit News Organization, by the Institute for Nonprofit News – Girka tashar watsa labarai mai zaman kanta, wanda cibiyar labarai na kamfanoni masu zaman kansu ta wallafa.
Six Strategies for Sustainable Journalism – Matakai shidda na tabbatar da dorewar aikin jarida.
DW Academy Media Viability Handbook – Littafin shawarwari dangane da yiwuwar kafuwar tashar yada labarai.
Fighting For Survival: New Report on Media Startups in the Global South – Gwagwarmaya don samun tsira: sabon rahoto kan tashoshin yada labarai masu tasowa a yankin kudancin duniya.
Publishing for Peanuts: Innovation and the Journalism Start-Up – Buga labarai ma kudi kalilan: Sabbin dabaru da matakan fara kamfanin aikin jarida.
How Nonprofit News Ventures Seek Sustainability: A Knight Study – Yadda tashoshin yada labarai masu zaman kansu ke neman hanyoyin tabbatar da dorewarsu: Binciken gidauniyar Knight.
Financing Quality Journalism – Tallafawa aikin jarida na kwarai da kudade.
Funding the News: Foundations and Nonprofit Media – Tallafawa labarai: Gidauniyoyi da tashoshin yada labarai masu zaman kansu
Venture-backed News Startups and the Field of Journalism – Kamfanonin labarai masu tasowa da fanin aikin jarida.
A journalism innovation and entrepreneurship reading list – Jaddawali na abubuwan da za’a iya karantawa dangane da sabbin dabaru na aikin jarida da kasuwanci
The Impact of Charity and Tax Law/Regulation on Not-for-Profit News Organizations – Tasirin sadaka da dokokin haraji kan kungiyoyin labaran da ba ruwansu da riba
Sustainability: A Survival Guide for Nonprofit Investigative Groups – Dorewa: Jagora ga kungiyoyin masu aiwatar da bincike mai zurfi a aikin jarida
Global Investigative Journalism: Strategies for Support /Hanyoyin tallafawa
The Membership Puzzle na hada gwiwa da kungiyar Luminate da gidauniar dimomiradiyya domin kaddamar shirin mambobi na kafafen yada labarai ta yadda za’a ci moriyar shi har zuwa watan Mayun 2020. Kudin da aka bayar $700,000 zai taimkaa wajen tallafawa mambobin da ke da sabbin dabaru. Domin samun karin bayani kan yadda za’a sami kudin a duba kasa. Babu takamaiman wa’adi. (Spanianci)
Better News /Labarai Mafi Kyau wani shirin ne na Cibiyar ‘Yan jaridan Amirka jo kuma American Press Institute da cibiyar Knight-Lenfest Newsroom Initiative, wanda ke samun kudi daga gidauniyar John S. and James L. Knight wajen shawo kan matsalar dorewar hanyoyin samun kudi.
European Federation of Journalists /Tarayyar ‘Yan Jaridar Turai na nazarin sabbin samfuran kasuwanci wadanda za su taimaka wajen bunkasa aikin jarida.