Audience Engagement and Revenue: More Reading / Jan hankalin masu sauraro da samun kudaden shiga: karin karatu
Darussa hudu daga editocin zamani na Instagram da dakunan labaran cikin guda.
Yadda bayanai za su taimakawa dakunan labarai wajen yanke shawara kan mambobinsu.
Hanyoyi 231 da mawallafa za su iya samun kudi.
Shawarwari ga kamfanonin da ke neman ma’amala da mambobinsu da kuma habaka kudaden shiga
Da ruwan ciki ake jan na rijiya Hanyoyin zuba jari wadanda ta su habaka yawan mambobi
Abin da za mu iya koyo daga komawa matakin samun mambobi
Daukar jagorancin sha’awar da ke karfafa samfurin sayar da labarai ga mambobi WAN-IFRA
Bayanai kan abin da ya sa masu sauraro ke yarda su biya dan labarai. Twipe
Darussa biyar daga dabarar samun mambobi na jaridar Guardian, na tsawon shekaru 3 yanzu a Journalism.co.uk
Kowa na cewa samun mambobi shi ne makomar aikin jarida. Ga yadda za ku iya aiwatar da wannan Rob Wijnberg wanda ya kirkiro de Corespondent
Barkan ku da zuwa shawarwarin samun kudaden shiga daga masu sauraro/karatu Cibiyar ‘yan jaridar Amirka
Akwai bukatar habaka masu sauraro ko karanta ayyukan ku? Ku kawo editan habaka Atlantic 57
Abin da ya sa masu labarai ke neman mambobi duk da cewa kudin kalilan ne
Idan ya zo ga kaddamar da shirin mambobi da gaske kuma mai dorewa a aikin jarida, ku bukaci da yawa.
Idan har kamfanonin labarai suka rungumi tsarin ma’amala da masu sauraro, kudin zai biyo baya?
Hanyoyin samun kudi ta yin ma’amala da masu sauraro
Abin da shafinku zai iya koyo daga shafukan labarai 100 da ke da kwararan shirye-shirye na mambobi
Lokaci ya yin a gudanar da hadaka mai amfani
Shin “Engagement” ko kuma hulda babbar kalma ce kawai?
Neman shawara daga wajen masu sauraro/karatu
Lokacin da tsarin mambobi bai dace ba
Rahoto: “Hanyoyin hulda; Fahimtar yadd dakunan labarai ke aiki da al’ummomi”
Tsarin mambobi na kasancewa alfanu ga wadansu kafofin labarai
Sabbin dabari a aikin jarida ta hanyar amfani da tsarin hulda da jama’a
“Hello da mutun a wurin?” Auna hulda da masu sauraro da rawar da suke takawa.