Samun gudunmawa daga jama’a: Misalai (Crowdfunding: Case Studies)
Yadda kafar yada labaran the correspondent ta tara milliyan biyu da rabi na dala ($2.5m) cikin kwanaki 29 Engaged Journalism.
Kafar da ke amfani da tallafin jama’a wajen gudanar da aikin jarida inda ma’aikatan jarida bas u da ‘yancin walwala sosai. Kasidar da ke bitar ayyukan jarida a Columbia.
A Italia, Il Giornale na amfani da tallafin jama’a ne wajen kawo rahotanni daga yankunan da ake yaki