Sustainability: Perspective – More Reading/ Kimantawa – karin abubuwan karantawa
Tallafawa aikin jarida da kudin gwanati: Birgimar hankaka
Majiyoyi 10 kyauta, na samun bayanai kan masana’antun watsa labarai da masu sauraron labarai
Kalubale 7 da ya kamata a shawo kai kafin a fara kamfani
Matakai 4 na samun kudaden shiga dan gudanar da aikin jarida
Sabbin dabarun soshiyal mediya 5 da yadda suke tasiri kan masu wallafa labarai.
Tamboyi 6 da suka shafi shari’a da ya dace duk me niyyar fara kamfanin jarida ya yi la’akari da su.
Ra’ayoyi 50 na samun albashin kafofin yada labarai: Tabbatacen jagora (Kashi na hudu)
Hadin kai a matsayin wani mataki na samun ci-gaba
Shin ko wannan ce dabarar samun kudin da za ta tabbatar da dorewar samun aikin jarida?
Yadda za’a fahimci ire-iren salon karatun masu karatu dan jan ra’ayinsu su sayi labarai API
Facebook na kungiyoyi masu zaman kansu – shawarwari 10 da kyawawan misalai Donor Box
Shawarwari 11 dangane da sabbin kamfanonin yada labarai Kadan daga cikin rahoton Anya Schifrin na gidauniyar Walkley
Gabatar da INN Index 2018: Halin da labaran kafafe masu zaman kan su ke ciki INN
Wannan ne halis da labaran kafafe masu zaman kansu ke ciki a 2018 Nieman
Hanyoyin samun kudi nawa ne a kafofinn yada labarai? JamLab mun yibayani kan hanyoyi 18
The Publisher’s Patron/Jagoran masu wallafe-wallafe: Yadda shirin labarai na manhajar google ke sauya aikin jarida: Kamfanin Turai na sanya ido kan ‘yan jarida wato European Journalism Observatory irin kamfanin da ke samun tallafin kudi daga kamfanin google, cibiya ce da gaji kasuwanci a yankin yammacin Turai. A waje guda, kamfanonin labarai masu zaman kanci da wadanda ke aikin gwamnatin ba u cika samun tallafi ba. Sai dai tambayar ita ce wane buri google ke so ya cimma da wannan tallafin da ya ke bayarwa?
Sabbin dabarun fasahohi na ‘yan jarida karo na 11 (Bidiyo mai tsawon sa’a guda daga Amy Webb)
Sauyin muhallin ‘yan jarida ta yadda ya shafi tattalin arziki.
Karshen bincike a aikin jarida? Tukuna!
Tallafawa ‘yan jaridan da ke zaman kansu shi ne maganin dakile labarai marasa gaskiya wato “fake news” (Yana dauke da rahoton kan tallafawa bincike a aikin jarida)
Rikicin da ake samu a aikin jarida ya zama rikicin dimokiradiyya
Tsarin tabbatar da dorewar kananan kafafen yada labarai masu zaman kansu a kan shafukan yanar gizo.
Ceton aikin jarida: Abin da manyan kafafen yada labarai za su iya koyo daga masu zaman kansu.