Accessibility Settings

color options

monochrome muted color dark

reading tools

isolation ruler

Topic

Jaridar Bayanai

10 posts

Albari

Bayanai a aikin Jarida: Taswira

Idan kuna amfani da bayanan da ke hade da yankunan da aka samo su, wadannan shawarwarin za su iya taimakawa wajen yin nazarin bayanan ta yin amfani da taswira. Fasahohin da aka fi yin amfani da su wajen tsara taswira a dakunan labarai su ne ArcGIS daga Esri (Wanda ke baiwa ‘yan jarida zabin samu kyauta) da […]

Albari

Bayanai a aikin Jarida: Nemo Bayanai

Scraping kalma ce ta turanci da ke nufin amfni da wata fasaha wajen tsara shirin da zai iya gano bayanan da ake nema ya kuma dauko su daga shafukan da ke yanar gizo. Ga wasi daga  cikin hanyoyin da za’a iya amfani da su wajen samo bayanai daga shafuka ko da kuwa illimin mutun a […]

Albari Shafin Shawara

Bayanai a aikin Jarida: Tarukan karawa juna sani da horaswa dangane da amfani da bayanai a aikin Jarida​

Akwai mai neman hanyoyin inganta illimi a fannin alakluma da lissafi? Wadannan shafukan suna koyar da jama’a kyauta ko kuma a farashi mai rahusa. Kuma akwai darussan a hotunan bidiyo dangane da batutuwa daban-daban da harsuna ma haka. Kuna iya duba shafin GIJN a Youtube domin samun irin wadannan darussan kyauta. Code Academy/Makarantar Code –  Wannan na bayar […]

Albari

Bayanai a aikin Jarida: Farawa – Shawarwari

Wadannan bayanai na kyauta za su taimakawa duk wanda ke fara aiki da irin wadannan bayanan a karon farko. Jagora na hadin gwiwa wajen Data Journalism: Wannan littafin shawarwarin da ProPublica ta wallafa a 2019 ya duba batutuwan da suka hada da: Ire-iren hadin gwiwar da za’a iya yi a dakunan labarai da yadda ya […]

Albari Albari

Bayanai a aikin Jarida: Amfani da R

R na daya daga cikin fasahohin da aka fi amfani da su wajen tsabtace alkaluma da kuma bayanan da ake sanyawa cikin hoto. Duka the R program da R-Studio suna kyauta. Ga wadansu litattafan da za’a iya karantawa dan samun karin bayani. Yawancin wadanda ke da shaguna a yanar gizo an sanya su a karkashin […]

Albari Shafin Shawara Shafin Shawara

Bayanai a aikin Jarida: Makaman Nemowa, Tantancewa da Shirya Bayanai

Akwai bayanan da ba su da kan gado? Wadannan manhajojin za su taimaka muku wajen sarrafa su ta yadda za ku iya amfani da su a saukake. OpenRefine – Wannan manhaja ce ta kyauta wadda ake amfani da ita wajen samo bayanai, gyarawa da kuma tsara su yadda za su yi amfani. Yana da mahimmanci sosai […]

Albari Shafin Shawara Shafin Shawara

Bayanai a aikin Jarida: Shirya Bayanai – Shawarwari

Da zarar aka sami bayanai, ana iya duba wadannan shawarwarin na kyauta da darussan da ke tsokaci kan yadda za’a iya bincike a kuma tsabtace su kafin a fara yin nazarin su. Wannan labarin kyakyawar misali ce na abubuwan da ya dace mutun ya yi idan akwai gurabe a bayanan da mahukunta suka bayar (2021). Data […]

Albari Shafin Shawara Shafin Shawara

Bayanai a aikin Jarida: Manyan Tarukan Aikin Jaridan da ke aiki da Bayanai

Wadannan manyan tarukan su na iya bayar da damar haduwa da kuma ma’amala da irin mutanen da ba ko da yaushe ne za’a iya haduwa da su ba, yana iya bayar da damar koyon sabbin dabaru da kuma tattauna mahimman batutuwa da sauran ‘yan uwa ‘yan jarida. Cibiyar binicike mai zurfi a aikin jarida ko […]

Albari Shafin Shawara Shafin Shawara

Bayanai a aikin Jarida: Farawa – Litattafai

  Aikin jaridan da ke mayar da hankalin kan bayanan da ake tattarowa daga yanar gizo batu ne da ke sauyawa kullun. Dan haka ne GIJN ke sabunta bayanan da ke shafukanta a kai-a kai. A babban taron GIJN19 da ya gudana a birnin Hamburg, mahalarta sun saurari kasidar da aka yi wa taken “Aikin […]