Albari
Audience Engagement and Revenue: Essential Reading / Jan hankalin masu sauraro da samun kudaden shiga: Mahimman karatu
A ko’ina dakunan watsa labarai na la’akari da mahimmancin samun hadin kai ko kuma ma’amala da masu sauraonsu da ma yadda gudanar da abubuwa a fili da samun hadin kan jama’a ke haifar da dangantaka mai aminci wanda kuma zai iya kawo kudaden shiga. Akwai samfura da dama na samun kudade, kuma kungiyoyi masu zaman […]