Accessibility Settings

color options

monochrome muted color dark

reading tools

isolation ruler

Albari

Samun kaiwa ga bayanan jama’a a duk lokacin da aka bukaci haka

A kasashe da dama a yankin nahiyar Afrika, samun damar kutsawa cikin kundin bayanan jama’a yakan zama abu mai matukar wuya har a wannan lokaci da muke. Dalilin haka kuwa shine rashin dokar da zai tilasta hukumomin gwamnatoci su budewa ‘yan jarida kofofin  su domin samun bayanan da suke bukata wanda suke tare dasu. Sai […]

Albari Shafin Shawara

Takardun koyar da Bincike Mai Zurfi a Aikin Jarida

Bincike Mai Zurfi a Aikin Jarida Bayanai a aikin Jarida Teaching and Training Wasu karin litattafai masu amfani Spanish Only Ku na neman shawarwari, rubuce-rubuce ko darussa? A kasa za ku ga takardun da ke jagora kan bincike mai zurfi da kuma misalai na abubuwan da ke faruwa a kasashen duniya. Da yawansu kyauta ne […]

Albari

Freelancing: Kariya da Tsaro ga ‘Yan Jarida

Freelancers yawanci sai dais u yi ta kansu idan ya zo batun tsaro. Tsaron kan su da ma na kayayyakin aikinsu musamman na dijital, amma akwai bayanai da dama da za su iya taimakawa. Akwai shafukan da suka hada da Kariya da Tsaro Tsaro a fannin dijital Tsaro a fannin Shari’a Agajin Gaggawa wa ‘yan […]

Albari

Inshorar Lahakin Watsa Labarai (Media Liability Insurance )

Ya kamata Freelancers masu aikin bincike mai zurfi su dauki inshora dan kare kan su daga zuwa kotu bisa zarge-zarge, wadanda za su iya hadawa da zagin wani, amfani da kalaman batanci, bata suna, yin kutse a rayuwar jama’a, amfani da bincike ko rubutun wani ba tare da izini ko fadin inda bayanan suka fito […]

Albari

Inshora na Labarai Masu Hadari

Samun inshora yayin da ake gudanar da bincike a labari mai tattare da hadari na da amfani kuma watakila ba shi da irin tsadar da ku ke tunani. Kafar yada labaran ta na iya biya. Me za’a biya wa inshorar? Matsalar tafiya: Ko da an Makara wajen zuwa kama jirgi, takardun tafiya sun bata da […]

Albari

Kulla Yarjejeniya

Kulla yarjejeniya ma bincike mai zurfi a aikin jarida zai yi la’akari da abubuwa da dama wadanda ba su da mahimmanci a misali labarin maguna Akwai mahimman abubuwan da kowani irin labari ke da shi wadanda ya kamata a mayar da hankali a kai wadanda suka hada da: Bayani dangane da suffan aikin da yadda […]

Albari

Freelancing: Wuraren kai tayin labarai

Babu wasu wuraren da aka ware wa ‘yan jarida masu bincike mai zurfi su je su sayar da labaransu amma akwai wadansu shafuka da ke da amfani wajen tallafawa da shawarwari masu amfani. Don samun kafar da za ta wallafa labarin da ya kunshi bincike mai zurfi, yawancin masu daukan rahotanni suna bayar da shawarar […]

Albari

Shawarwari: Aikin jarida na sa-kai Lokacin COVID-19

Kasancewa dan jarida mai zaman kai wanda ke aikin bincike mai zurfi babban kalubale ne kusan ko da yaushe, kuma kalubalen ya karu bayan zuwan COVID-19. Kama daga kula da kai zuwa rasa aikin yi saboda matsalar tattalin arzikin da ya addabi duniya. Wahalhalun suna da yawa kuma sun danganci hali ko yanayin da mutun […]