Accessibility Settings

color options

monochrome muted color dark

reading tools

isolation ruler

Albari Umwami w'umuhanda

Freelancing: Dandalolin da ke samarwa marubuta da kudi

Ana ganin karuwa a yawan shafukan da ke taimakon marubuta suna samun kudi a yayin da suka wallafa labaransu da kan su. Wajibi ne ku yi bincike dan tantance ko wannan abu ne da ya dace da ku. A wannan sashen, ba za mu duba wuraren da ke taimakawa wajen kirkiro da shafi, ki wasiku […]

Albari Umwami w'umuhanda

Kawance da Hadin gwiwa

Hadin gwiwa a shirye-shiryen bincike mai zurfi na cigaba da samun karbuwa. Aiki tare da abokan tarayya na iya habakawa da kuma kara yawan abubuwan da ake bukata wajen aiki da ma yawan wadanda za su karanta labaran da aka wallafa. Ana iya samun kwarewa na musamman, kamar yin nazarin bayanai, kirkiro zane-zanen hotuna ko […]

Albari Umwami w'umuhanda

Samun gudunmawa daga jama’a: Mahimman karatu (Crowdfunding: Essential Reading)

Binciken GIJN na bayar da shawarwari dangane da ya kamata a tsara a kuma aiwatar da gangamin neman kudi daga jama’a, sunayen shafukan kasa da na yankuna da ake aiwatar da irin wannan gangamin da ma irin dabaru da abubuwan da ya kamata a yi amfani da su. A babban tarn GIJN wanda aka gudane […]

Back to top ↑