Albari Albari
Working with Whistleblowers/ Aiki da masu fallasa bayanan sirri
Whistleblowers ko kuma masu fallasa bayanan sirri – ma’aikata wadanda ke fallasa haramtattun ayyuka da karbar cin hanci da rashawa – suna da mahimmanci wajen samo irin bayanan da ‘yan jarida ke bukata. Daga inda suke aiki cikin gwamnatoci, kamfanoni da sauran kungiyoyi za su iya bayar da hujjoji da irin alamun da ake bukata […]