{"id":500389,"date":"2019-09-12T10:53:46","date_gmt":"2019-09-12T14:53:46","guid":{"rendered":"https:\/\/gijn.org\/?page_id=500389"},"modified":"2023-10-25T07:36:08","modified_gmt":"2023-10-25T11:36:08","slug":"bayanai-a-aikin-jarida-farawa-litattafai","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/gijn.org\/ha\/resource\/tipsheet\/bayanai-a-aikin-jarida-farawa-litattafai\/","title":{"rendered":"Bayanai a aikin Jarida: Farawa &#8211; Litattafai"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Aikin jaridan da ke mayar da hankalin kan bayanan da ake tattarowa daga yanar gizo batu ne da ke sauyawa kullun. Dan haka ne GIJN ke sabunta bayanan da ke shafukanta a kai-a kai.<\/p>\n<p>A babban taron GIJN19 da ya gudana a birnin Hamburg, mahalarta sun saurari kasidar da aka yi wa taken \u201c<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/drive.google.com\/file\/d\/1B9Qj5T9Nq_c9q_pkY_Om_o_5zjBU28Z1\/view\">Aikin jaridan da ake yayi, daga masu amfani da na\u2019urori masu illimi zuwa sabbin dabaru<\/a>\u201d, wanda Sarah Cohen daga jami\u2019ar jihar Arizona, Brant Houston daga jami\u2019Ar Illinois da kuma Jennifer LaFleur daga jami\u2019ar Amirka suka gabatar.<\/p>\n<p>Haka nan kuma, a taron na GIJC19, malamin da ke koyar da aikin jarida a jami\u2019ar Columbia, farfesa Gianna ta tattauna kan aikin jarida mai samun lambar yabo da yadda suka yi: <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/drive.google.com\/file\/d\/1k5V4FG-Ds3BehudV3OVdHUB1VFoPfhEd\/view?usp=sharing\">Shekarar matattu, kiwon lafiya da miyagun laifuka<\/a>.<\/p>\n<p>Domin samun Karin bayani dangane da aikin jaridan da ke mai da fifiko kan bayanai, a duba wadannan littattafan da jagorori a wannan fannin daga ko\u2019ina a duniya suka rubuta, wadanda da yawa daga cikin litattafan kyauta ne a yanar gizo.<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/www.kbridge.org\/wp-content\/uploads\/2018\/04\/Guide-3-Best-Practices-for-Data-Journalism-by-Kuang-Keng.pdf\">Ayyukan da suka yi fice wajen aiki da bayanai a aikin jarida<\/a> (wanda aka wallafa 2017) na dauke da shawarwari da dakunan labaran da ke fara amfani da data journalism za su iya amfani da shi. Kuang Keng Kuek Ser ne ya rubuta wa gidauniyar zuba jari domin bunkasa kafafofin yada labarai.<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/www.cjr.org\/tow_center_reports\/the_curious_journalists_guide_to_data.php\">The Curious Journalist\u2019s Guide to Data Journalism \u2013 Jagorar dan jarida mai neman zurfafa fahimtar data journalism<\/a>\u00a0(2016), wanda dan jarida mazaunin Amirka Jonathan Stray ya rubuta ya bayar da kyakyawar bayani kan yadda ya kamata a rika tunanin bayanai: \u201cWannan ba \u201cyadda ya kamata a yi amfani da bayanai ba ne,\u201d illa \u201cYadda bayanai ke aiki.\u201d\u201d<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/www.routledge.com\/product\/isbn\/9780815370406?source=igodigital\">Data for Journalists- Bayanai dan \u2018yan Jarida: Jagora wajen rubuta rahotanni tare da tallafin na\u2019ura mai kwakwalwa<\/a>, (Karo na 5, 2018) farfesa a fannin jarida Brant Houston ya rubuta. Wannan na kunshe da bayanai daki-daki\u00a0 kan yadda ya kamata a yi nazarin bayanai. Yana ma hade da misalan da za\u2019a iya amfani da su wajen ganin salon nazarin a zahiri. (Akwai na saidawa ga mai sha\u2019awa)<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/datajournalismhandbook.org\/handbook\/two\">The Data Journalism Handbook 2 (2019) Littafin Jagora na Bayanai dan aikin Jarida<\/a>. An yi bita an fadada wannan ne daga <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/datajournalismhandbook.org\/\">Littafin jagora na farko wanda aka wallafa a 2012<\/a>. Litattafan biyu suna bayar da mahimman kanu dangane da da bayanai na aikin jarida. Jonathan Gray da Liliana Bounegru ne editocin da suka yi aiki a kai daga <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/publicdatalab.org\/\">Public Data Lab<\/a>. Editocin sun sami gudunmawar kasidu daga jagorori a fanin bayanan wadanda ke nahiyar Turai. Ana iya karantawa a harsuna da dama wadanda suka hada da\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/datajournalismhandbook.org\/uploads\/first_book\/sahafat_al-bayanat-b-lo.pdf\">Arabic <\/a>(PDF),\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/data.org.az\/kitab\/\">Azerbaijan<\/a>,\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/datajournalismhandbook.org\/chinese\/\">Chinese<\/a>,\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/datajournalismhandbook.org\/uploads\/first_book\/DataJournalismHandbook-2012.pdf\">Turanci <\/a>(PDF) , <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/jplusplus.github.io\/guide-du-datajournalisme\/\">Faransanci<\/a>,\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/datajournalism.okfn.gr\/\">Girkanci<\/a>,\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/datajournalismjp.github.io\/handbook\/\">Japanianci <\/a>,\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/web.archive.org\/web\/20180607161601\/https:\/\/ria.ru\/files\/book\/_site\/index.html\">Rashanci <\/a>,\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/interactivos.lanacion.com.ar\/manual-data\/\">Spanianci <\/a>da <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/texty.org.ua\/pg\/book\/newsmaker\/read\/40161?a_offset\">Ukranianci<\/a>.<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/www.oupcanada.com\/catalog\/9780199020065.html\">The Data Journalist<\/a><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/www.oupcanada.com\/catalog\/9780199020065.html\">\u00a0<\/a>(2017) Dan jarida mai amfani da bayanai: Wannan yana bayar da gabatarwa mai kyau daga manyan \u2018yan jaridan Canada guda biyum Fred Vallace-Jones da David McKie. Akwai darussa a yanar gizo. (Duk mai sha\u2019awa na iya saye ta hanyar yanar gizo)<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/books.google.com\/books\/about\/Data_Literacy.html?id=xI-bBgAAQBAJ\">Data Literacy: A User\u2019s Guide \u2013 Illimin Bayanai: Jagorar Mai Amfani da Bayanan<\/a>\u00a0(2015) babban farfesan illimin jarida mazaunin Amirka, David Herzog ya yi bayani daki-daki dangane da hanyoyin amfani da bayanai. Herzog ya ma hada har da hanyoyin samun bayanan, yadda ya kamata a tantance, a tsabtace a kuma yi nazarin su.\u201d (su ma ana iya saye)<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/www.amazon.com\/Facts-are-Sacred-Simon-Rogers\/dp\/0571301614\">Facts are sacred \u2013 Bayanan Gaskiya na da tsarki<\/a>\u00a0\u2013 tsohon ma\u2019aikacin jaridar The Guardian Simon Rogers ya rubuta, inda ya bayar da kyawawan misalai daga bayanan da ke taskar blog din The Guardian.<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/birn.eu.com\/news-and-events\/birn-albania-publishes-data-journalism-manual\/\">Getting Started with Data Journalism \u2013 Fara amfani da Data Journalism<\/a>\u00a0(2016) \u2018yar jarida mai zama a Burtaniya Claire Miller ta bayar da shawarwari masu taimakon gaske dangane da batun musamman wajen samun irin bayanan da ake bukata, tsabatace su da kuma gano labaran da ke cikin bayanan. (Ana iya saye)<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/www.amazon.com\/How-Lie-Statistics-Darrell-Huff\/dp\/0393310728#reader_0393310728\">How to Lie with Statistics \u2013\u00a0 Yadda ake Karya da Alkaluma<\/a>\u00a0\u2013 Wannan littafin wanda Darrel Huff ya rubuta kyakyawar misali ne na yadda za\u2019a iya yin kuskure wajen amfani da alkaluma a cikin labarai. An fara wallafa wannan littafin ne a 1954 amma har yau ana koyi da darussan da ya gabatar. (Ana iya saye)<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/math.temple.edu\/~paulos\/\">John Allen Paulos<\/a><b>\u00a0\u2013\u00a0<\/b>Malami ko kuma farfesa a jami\u2019ar Temple ya rubuta litattafai da dama ya kuma yi sharhi kan amfani da alkaluma a al\u2019umma da <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/math.temple.edu\/~paulos\/a_mathematician_reads_the_newspaper.html\">labarai<\/a>. (Ana iya saye)<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/store.ire.org\/products\/numbers-in-the-newsroom-using-math-and-statistics-in-news-second-edition-e-version\">Numbers in The Newsroom \u2013 Alkaluma a dakin labarai<\/a>\u00a0(2014) Littafi ne mai amfani wajen rubutu da kuma amfani da alkaluma daga jerin litattafai masu bai wa <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/www.ire.org\/\">editoci da masu dauko<\/a> rahotanni bayani dangane da bincike a aikin jarida. \u2018Yar jarida Sarah Cohen wadda ke zama a Amirka ce ta rubuta. Duk wani mai amfani da alkaluma wajen rubuta labarai da rahotanni yana bukatar wannan littafin.<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/books.google.com\/books\/about\/Precision_journalism.html?id=uUzT0M_lPbYC\">Precision Journalism: a Reporter\u2019s introduction to Social Science Methods\/ Aikin jarida mai daidaito : gabatar da mai daukan rahotanni ga hanyoyin illimin zamantakewa<\/a>\u00a0(2002). Duk wanda ke sha\u2019awan shiga Data Journalism na bukatar wannan littafin. Daya daga cikin wadanda suka yi jagora wajen amfani da alkaluma da illimin zamantakewa wajen kawo rahotanni, Philip Meyer ne ya rubuta wannan. An ma kaddamar da lambar yabo a <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/www.ire.org\/awards\/philip-meyer-awards\/\">sunan mazaunin Amirkan<\/a>, dan karrama masu dauko rahotanni wadanda ke bincike mai zurfi a aikin jarida da editoci masu amfani da bayanai (musamman alkaluma)<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; Aikin jaridan da ke mayar da hankalin kan bayanan da ake tattarowa daga yanar gizo batu ne da ke sauyawa kullun. Dan haka ne GIJN ke sabunta bayanan da ke shafukanta a kai-a kai. A babban taron GIJN19 da ya gudana a birnin Hamburg, mahalarta sun saurari kasidar da aka yi wa taken \u201cAikin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":3031153,"featured_media":0,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_acf_changed":false,"_price":"","_stock":"","_tribe_ticket_header":"","_tribe_default_ticket_provider":"","_tribe_ticket_capacity":"0","_ticket_start_date":"","_ticket_end_date":"","_tribe_ticket_show_description":"","_tribe_ticket_show_not_going":false,"_tribe_ticket_use_global_stock":"","_tribe_ticket_global_stock_level":"","_global_stock_mode":"","_global_stock_cap":"","_tribe_rsvp_for_event":"","_tribe_ticket_going_count":"","_tribe_ticket_not_going_count":"","_tribe_tickets_list":"[]","_tribe_ticket_has_attendee_info_fields":false,"republication-tracker-tool-hide-widget":false,"footnotes":"","_tec_slr_enabled":"","_tec_slr_layout":""},"categories":[23110,23114,23042],"tags":[],"gijn_topic":[19126],"series":[],"gijn_language":[17798],"gijn_region":[],"class_list":["post-500389","post","type-post","status-publish","format-standard","hentry","category-albari","category-shafin-shawara","category-tipsheet","gijn_topic-jaridar-bayanai","gijn_language-ha-ha"],"acf":[],"ticketed":false,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/500389","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3031153"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=500389"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/500389\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":1242144,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/500389\/revisions\/1242144"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=500389"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=500389"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=500389"},{"taxonomy":"gijn_topic","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/gijn_topic?post=500389"},{"taxonomy":"series","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/series?post=500389"},{"taxonomy":"gijn_language","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/gijn_language?post=500389"},{"taxonomy":"gijn_region","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/gijn_region?post=500389"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}