{"id":462793,"date":"2022-04-27T03:17:46","date_gmt":"2022-04-27T07:17:46","guid":{"rendered":"https:\/\/gijn.org\/?page_id=462793"},"modified":"2024-05-23T15:57:15","modified_gmt":"2024-05-23T19:57:15","slug":"finding-expert-sources-samun-kwararrun-majiyoyi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/gijn.org\/ha\/albari\/finding-expert-sources-samun-kwararrun-majiyoyi\/","title":{"rendered":"Finding Expert Sources\/ Samun kwararrun majiyoyi"},"content":{"rendered":"<p>Kuna neman majiyoyi? Samun kwararru a wani fanni na musamman yawanci da shi ne ake fara labari. GIJN ta gudanar da bincike kan shawarwari da dama dangane da kwararrun majiyoyi. Bayan da aka cire wadanda aka daina yayinsu, da wadanda suke tattare sarkakiya da ma wadanda na talla ne kadai, mun samu kadan wadanda za\u2019a iya amfani da su. Daga kasa za ku ga shidda daga cikin kundin bayanan da ke aiki wanda yawancin \u2018yan jarida ke amfani da su wajen samun kwarraru.<\/p>\n<p>Kuna kuma iya zuwa shafin cibiyar bayanan mata ma\u2019aikatan jarida wato <strong><a href=\"https:\/\/gijn.org\/gijn-guide-resources-for-women-journalists\/\">Women in Journalism Resource centre<\/a><\/strong>.<\/p>\n<p><strong><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/sciline.org\/\">SCiLine: <\/a><\/strong>Kwalejin Ci gaban Kimiyya na Amirka ne ke daukan nauyin wannan kuma \u201ctsari ne mai zaman kanshi wanda ke hada \u2018yan jarida da kwarraru kyauta kuma a kan lokaci, da ma sauran masu sadarwa a kafofin jarda, rediyo da talbijin da ma labarai na dijital dangane da batutuwan da suka shafi kimiya.\u201d Wajibi ne a tura sako dangane da abin da ka ke bukata, wa\u2019adin da ka ke da shi da fannin kwarewar da ka ke bukata<\/p>\n<p>Dandalin\u00a0<strong><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/500womenscientists.org\/request-a-scientist\/\">Ku Nemi Kwararriya a Fanin Kimiyya<\/a>,<\/strong>\u00a0dandali ne da mata masana kimiyya <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/500womenscientists.org\/\">500 ke daukar nauyin shi<\/a>. \u201cyana sada mata masana kimiyyan da aka tantance wadanda kuma suke da kwarewa mai zurfi a fannoni daban-daban na kimiyyar da duk wanda ke bukatar tattaunawa da masana kimiyya a labarin shi, ko ya gayyaci babban mai magana a taro ko mahawara ko koyarwa ko kuma taron karawa juna sani. Ana iya samun macen da za ta hada gwiwa da ku a wani shiri ko kuma dai kawai ta kasance kwararriya a kowane irin fanni ake bukata.<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/diversesources.org\/\"><strong>Diverse Sources\/ Majiyoyi daban-daban<\/strong><\/a>\u00a0\u2013 Wannan kundin bayanai na kwararru a fannonin kimiyya, kiwon lafiya da muhalli, wadanda bas u yi suna sosai na<\/p>\n<p><strong><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"size-full wp-image-358421 alignleft\" src=\"https:\/\/gijn.org\/wp-content\/uploads\/2021\/07\/expertisefinder-336x165-1.jpeg\" alt=\"\" width=\"336\" height=\"165\" \/><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/expertisefinder.com\/\">Expertise Finder\/ Manhajan gano gwani<\/a><\/strong>\u00a0\u2013 wani tsohon dan jarida kuma kwararren injiniya a fannin sarrafa \u201csoftware\u201d ya kirkiro wannan manhajan da zai iya gano kwararru n da ke kusa da unguwar ku. Manhajjan zai fitar da sunayen wadanda aka riga aka tantance a matsayin majiyoyi a jami\u2019o\u2019in da ke kasashen Amirka da Canada da ma cibiyoyin nazari masu daraja. Shafukan sun bayyana sunayen majiyoyin da fannonin da suka kware, sun bayar da takaitaccen bayani dangane da su, sun kuma bayar da lambobinsu ta yadda za\u2019a iya tuntubar su. <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/www.poynter.org\/2015\/a-former-journalist-created-a-site-to-help-journalists-find-experts\/361031\/\">Duk wannan kyauta<\/a> ne kuma kamfanin na samun kudaden shigan shi daga makarantu ne, wato Jami\u2019o\u2019i da kwalejoji, ta hanyar shirya takardun da suka kunshi sunayen kwararru a fannoni daban-daban.<\/p>\n<p><strong><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"alignright wp-image-59692 size-medium\" src=\"https:\/\/gijn.org\/wp-content\/uploads\/2018\/01\/shesource-336x189-336x189.jpg\" alt=\"\" width=\"336\" height=\"189\" \/><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/www.shesource.org\/\">Shesource<\/a>:<\/strong>\u00a0Wannan shiri ne wata kungiyar mata mai zaman kanta ne mai suna <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/www.shesource.org\/\">Women\u2019s Media Centre<\/a> ko kuma cibiyar \u2018yan jarida mata. Shirin ya kunshi bayanan mata kwararru 1,100 wadanda aka tantance a fannoni daban-daban dangane da batutuwa iri-iri a duk fadin duniya. Ana iya amfani da sunayensu ko kalma guda a fannin kwarewar da ake bukatar taimako. Akwai kuma takaitaccen tarihin su da hotuna. Za\u2019a iya tuntubar su kai tsaye bayan an cika wasu takarkadu a shafin.<\/p>\n<p><strong><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/womenplus.sourcelist.org\/experts.html\">Women Plus<\/a>:<\/strong>\u00a0Wannan kungiyar ma ta mata ce. Ya kunshi mata sama da 750 wadanda suka zabi kansu a fannin fasaha ko kuma abin da suka kira \u201ctech experts\u201d kwararru a fannin fasaha. Sunayen na shirye daki-daki a fannonin da ake bukata.<\/p>\n<p><strong><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/expertfile.com\/experts\">Expertfile<\/a>:<\/strong>\u00a0Wannan ya kunshi kwararru a batutuwa fiye da 25,000, kuma yana samun taimako wajen rarrabawa daga hadakar da ya kulla da kamfanin dillanci labarai na Associated Press.<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/chinaafricaproject.com\/experts-network\/\"><strong>The China\u00a0\u2013 Africa Project\/ Shirin Hadin Gwiwa na China da Afirka<\/strong><\/a> \u2013 Yana dauke da sunayen kwararrun da suka iya sharhi kan kowane bangare na dangantakar da ke tsakanin China da Afirka<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/prnmedia.prnewswire.com\/profnet\/\"><strong>ProfNet<\/strong><\/a>\u00a0\u2013 yana karkashin jagorancin kamfanin PR Newswire kuma kyauta ne ga duk dan jaridan da ya yi rajista.<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/www.llrx.com\/2018\/05\/finding-experts-using-the-internet-2018\/\"><strong>Finding Experts using the Internet 2018\/ Samun kwararru ta hanyar amfani da yanar gizo 2018<\/strong><\/a>\u00a0\u2013 Babban kundi na kwararru wanda Marcus P Zillman ya hada wa LLRX wato bayanai na shari\u2019a da fasaha wa kwararru a fanin shari\u2019a. A shekarar 1996 Edita kuma mawallafiya Sabrina I. Pacifici ta girka kamfanin da ake kira <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/www.llrx.com\/\">LLRX.com<\/a><\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/theconversation.com\/experts\"><strong>The Conversation Research and Expert Database\/ Bincike da kundin bayanan kwararru na dandalin tattaunawar The Conversation: <\/strong><\/a>Shafin ya wallafa sunayen marubutan da suka taba rubutu a shafin The Conversation, wadda \u201ckafa ce mai zaman kanta ta wallafa labarai da ra\u2019ayoyi daga al\u2019ummar manazarta da masu bincike, kai tsaye zuwa ga al\u2019umma.\u201d<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/www.helpareporter.com\/\"><strong><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"alignleft size-full wp-image-358422\" src=\"https:\/\/gijn.org\/wp-content\/uploads\/2021\/07\/HARO-336x190-1.jpeg\" alt=\"\" width=\"336\" height=\"190\" \/>Help a Reporter Out\/ Taimaki dan jarida (HARO)<\/strong><\/a>\u00a0mallakar kamfanin Cision ne wanda kamfanin bayanan sirrin kafofin yada labarai ne da ke da mazaunin shi a birnin Chicago a Amirka. Wannan tallafi kyauta ne wa duk wanda ya yi rajista kuma yana bai wa kwararrun manema labaran da ba su yi rajista ba damar aikar da korafi a rubuce, wanda ke bayyana labarinsu a takaice, abin da suke bukata da wa\u2019adin shi. Editocin HARO za su tantance korafin su turawa majiyoyi ko wakilansu da ke aiki da su. Wadanda ke sha\u2019awa sai su bayyana wa dan jaridan da ya rubuto korafin, wanda kuma zai iya sakaya sunansa. A cewar kamfanin, \u2018yan jarida 55,000 da majiyoyi 800,000 suka yi rajista da su. Dukkansu kuma na da adireshin email.<\/p>\n<p><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"alignright wp-image-12362 size-thumbnail\" src=\"https:\/\/gijn.org\/wp-content\/uploads\/2016\/05\/Screen-Shot-2016-05-23-at-10.46.13-AM-140x140.png\" alt=\"\" width=\"140\" height=\"140\" srcset=\"https:\/\/gijn.org\/wp-content\/uploads\/2016\/05\/Screen-Shot-2016-05-23-at-10.46.13-AM-140x140.png 140w, https:\/\/gijn.org\/wp-content\/uploads\/2016\/05\/Screen-Shot-2016-05-23-at-10.46.13-AM-60x60.png 60w, https:\/\/gijn.org\/wp-content\/uploads\/2016\/05\/Screen-Shot-2016-05-23-at-10.46.13-AM-390x386.png 390w\" sizes=\"auto, (max-width: 140px) 100vw, 140px\" \/>Manhajojin\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/scholar.google.com\/\"><strong>Google Scholar<\/strong><\/a>\u00a0da\u00a0<a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/academic.microsoft.com\/\"><strong>Microsoft Academic<\/strong><\/a>\u00a0kundin bayanai ne da ke baiwa masu bincike cikakken jerin kasidun da manazarta ko kwarru a fanin illimi suka wallafa, wadanda za\u2019a iya ganowa a shafin batun da suka tabo. Za\u2019a iya amfani da kwanan wata da adadin mutanen da suka yi amfani da rubutun domin gano irin kwararrun da suka dace da abin da dan jaridan ke bukata. Wasu daga cikin shafukan kwararrun sun bayyana takaitaccen tarihinsu da kasidun da suka wallafa, wadanda ke alaka da su, fannonin nazarin, wadanda suka yi rubutun da su da adireshin shafin yanar-gizon su. Kadan daga cikin ayyukansu ana iya samu ta PDF ko kuma kai tsaye daga adireshinsu na yanar gizo. Duk wanda ya yi rajista da Google scholar zai iya samun email alert wadda hanya ce da ke sanar da duk sadda aka sami sabon kasida a fanin da suke sha\u2019awa ta email.<\/p>\n<p><a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"https:\/\/shoeleather.us\/\"><strong>Shoeleather<\/strong><\/a>, kundin bayanan Amirka ne da aka fara a 2018 don gano marubutan da ba suwa zama a biranen da ke da manyan kafofin yada labarai kamar New York, Los Angeles, Washington D.C.; da San Francisco, amma kuma a yankunan da suka fizo suna da kwarewa sosai kuma a shirye suke su bayar da nasu labaran.<\/p>\n<p>Wani bayani mai kyaun gaske na yadda za\u2019a iya samun majiyoyi a yi amfani da su yadda ya kamata sannan a kare su ya na babi na shidda a littafin bincike a aikin jarida ko kuma <a rel=\"noopener\" target=\"_blank\" href=\"http:\/\/www.investigative-manual.org\/wp-content\/uploads\/2016\/09\/20171026-IJM_final.pdf\">The Investigative Journalism Manual<\/a> a turance, wanda shiri ne da aka yi a 2010 a karkashin shirye-shiryen kafofin yada labarai na duniya a karkashin ayyukan gidauniyar Konrad Adenauer.<\/p>\n<hr \/>\n<p><em>Kuna da wanda kuke so ku kara? <a href=\"mailto:hello@gijn.org\">Rubuto mana a GIJN<\/a><\/em><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kuna neman majiyoyi? Samun kwararru a wani fanni na musamman yawanci da shi ne ake fara labari. GIJN ta gudanar da bincike kan shawarwari da dama dangane da kwararrun majiyoyi. Bayan da aka cire wadanda aka daina yayinsu, da wadanda suke tattare sarkakiya da ma wadanda na talla ne kadai, mun samu kadan wadanda za\u2019a [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":3031153,"featured_media":716110,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_acf_changed":false,"_price":"","_stock":"","_tribe_ticket_header":"","_tribe_default_ticket_provider":"","_tribe_ticket_capacity":"0","_ticket_start_date":"","_ticket_end_date":"","_tribe_ticket_show_description":"","_tribe_ticket_show_not_going":false,"_tribe_ticket_use_global_stock":"","_tribe_ticket_global_stock_level":"","_global_stock_mode":"","_global_stock_cap":"","_tribe_rsvp_for_event":"","_tribe_ticket_going_count":"","_tribe_ticket_not_going_count":"","_tribe_tickets_list":"[]","_tribe_ticket_has_attendee_info_fields":false,"republication-tracker-tool-hide-widget":false,"footnotes":"","_tec_slr_enabled":"","_tec_slr_layout":""},"categories":[23110],"tags":[],"gijn_topic":[19134,19124],"series":[],"gijn_language":[17798],"gijn_region":[],"class_list":["post-462793","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-albari","gijn_topic-kayan-aiki-na-rahoton-shawarwari","gijn_topic-lambobin-kira-hanyoyin-sadarwa","gijn_language-ha-ha"],"acf":[],"ticketed":false,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/462793","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3031153"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=462793"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/462793\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":1527384,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/462793\/revisions\/1527384"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/media\/716110"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=462793"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=462793"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=462793"},{"taxonomy":"gijn_topic","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/gijn_topic?post=462793"},{"taxonomy":"series","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/series?post=462793"},{"taxonomy":"gijn_language","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/gijn_language?post=462793"},{"taxonomy":"gijn_region","embeddable":true,"href":"https:\/\/gijn.org\/ha\/wp-json\/wp\/v2\/gijn_region?post=462793"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}