Accessibility Settings

color options

monochrome muted color dark

reading tools

isolation ruler

Albari

Topics

Audience Engagement and Revenue: Newsletters / Jan hankalin masu sauraro da samun kudaden shiga: Wasikun labarai

Read this article in

Domin jan hankalin masu karatu bayan COVID-19 mawallafana ganin cewa rubuta wasikun da ke dauke da labarai da kuma shirye-shiryen rediyo na podcast za su fi tasiri.

Yadda kamfanin Indiegraaf ya kaddamar da tashoshin labaran cikin gida guda 6 lokacin COVID-19.

Wasikun labarai na da mahimmanci wajen tabbatar da amincin masu karantawa. Ga yadda za’a iya cin moriyar su.

Ba wasikun labarai ba, jagora na wata-wata

Bayani kan dabarun tsara wasikun labarai

Yadda sabbin dabarun samar da wasikun labarai ke baiwa mawallafa kudaden shiga. Mene ne sabo a duniyar Wallafa

Shawarwari 201 na inganta wasikun labarai – habaka yawan masu samu, karin kudi da sauransu. Newsletter Guide

Hanyar inganta wasikun labarai Betternews

Yadda masu wallafa wasikun labarai za su iya maido kwastamominsu Digiday

Kai wasikun labaran imel zuwa kashi 78 Digital Content Next

Dabarun hulda da jama’a domin bunkasa yawan al’umma da masu karantawa Medium

Yadda za ku iya fara na ku wasikun labaran

Darussa 6 kan imel da bunkasa yawan masu sauraro/karantawa a labaran kamfanonin da ba ruwansu da riba

Abin da nazarin wasikun labaran Axion 1,300 ya koya mana

Yadda jaridar Wall Street ke kwaskware wasikun labaranta – tana kuma kokarin kara alkinta ta.

Wasikun labarai mafi kyau

Abin da ya sa jaridar New York Times ke son wasikun labarai gajeru

Ga duk abubuwan da ya kamata ku sani dangane da wasikun labaran da ake biya, wasikun labarai na gajeren lokaci, gajerun labaran safe da kuma wasikun labaran al’ummomi

Farillan rubuta wasikun labarai: Rubuta imel

Amfani da kayan aikin kimiyyar bayanai wajen nazarin masu karanta imel

Jaridar Politico mallakar Brazil? Mai samun tallafi daga wasikun labaran da ake biya Poder360 na gudanar da bincike kan madafun ikon kasar.

Darussan da aka koya daga bunkasar wasikun labaran Vox Media

Gina wasikin labarai mai inganci

Yadda ya dace a rubuta sakon imel mai dauke da wasikun labaran da masu karantawa za su karanta da gaske

Hanyoyi hudu da wasikun labarai za su iya kaiwa akalla kashi 50 zuwa 60 cikin 100

Ka shawarwari 42 na rubuta wasikar labaran dakunan watsa labaranku na nan gaba.

Abu daya da kowace kafar labarai na dijital ke bukata ita ce Wasikun labarai,

Amfani da kayayyakin aikin kimiyyar bayanai don nazarin masu karantawa: Jagorar bincike

Kuna so ku fawa wasikar labarai? Ku fara da karanta wannan NPR guidance on design 2016

Republish our articles for free, online or in print, under a Creative Commons license.

Republish this article


Material from GIJN’s website is generally available for republication under a Creative Commons Attribution-NonCommercial 4.0 International license. Images usually are published under a different license, so we advise you to use alternatives or contact us regarding permission. Here are our full terms for republication. You must credit the author, link to the original story, and name GIJN as the first publisher. For any queries or to send us a courtesy republication note, write to hello@gijn.org.